You are here: HomeAfricaBBC2023 04 13Article 1748858

BBC Hausa of Thursday, 13 April 2023

Source: BBC

Dukkan raflin da za su busa wasan mako na 31 a Premier

Hoton alama Hoton alama

Ranar Asabar 15 ga watan Afirilu za a ci gaba da wasannin mako na 31 a gasar Premier League kakar 2022/23.

Za a kara a wasa bakwai ranar Asabar, sannan a yi biyu ranar Lahadi a karkare da daya ranar Litinin.

Kawo yanzu an buga wasa 296 da cin kwallo 810, Erling Haaland na Manchester City ne kan gaba mai 30 a raga.

Wasannain mako na 31 a Premier League:

Ranar Asabar 15 ga watan Afirilu

  • Aston Villa da Newcastle United


  • Chelsea da Brighton & Hove Albion


  • Everton da Fulham


  • Southampton da Crystal Palace


  • Tottenham da Bournemouth


  • Wolverhampton da Brentford


  • Manchester City da Leicester City


  • Ranar Lahadi 16 ga watan Afirilu

  • West Ham United da Arsenal


  • Nottingham Forest da Manchester United


  • Ranar Litinin 17 ga watan Afirilu


    • Leeds United da Liverpool


    • Arsenal ce ta daya a teburin Premier da maki 73, sai Manchester City mai 67 da Newcastle ta uku da maki 56, iri daya da na Manchester United ta hudu.

      Kungiyoyin da ke ukun karshe sun hada da Nottingham Forest mai maki 27 ta 18, sai Leicester City mai 25 ta 19 da kuma ta karshe ta 20 Southampton mai maki 23.

      Jerin wadanda ke kan gaba a cin kwallaye a Premier:

    • Erling Haaland Manchester City 30


    • Harry Kane Tottenham Hotspur 23


    • Ivan Toney Brentford 18


    • Marcus Rashford Manchester United 15


    • Gabriel Martinelli Arsenal 14


    • Mohamed Salah Liverpool 13


    • Ollie Watkins Aston Villa 12


    • Bukayo Saka Arsenal 12


    • Miguel Almiron Newcastle United 11


    • Aleksandar Mitrovic Fulham 11


    • Rodrigo Leeds United 11


    • Jerin raflin da za su busa wasannin mako na 31 a Premier:

      Akwai karin bayanai...........