You are here: HomeAfricaBBC2023 01 31Article 1705535

BBC Hausa of Tuesday, 31 January 2023

Source: BBC

Sarkin Dutse Nuhu Muhammad Sunusi ya rasu

Hoton alama Hoton alama

Allah ya yi wa Sarkin Dutse, Nuhu Muhammad Sunusi rasuwa.

Kwamishinan ayyuka na musamman a Jihar Jigawa Auwal Danladi Sankara ne ya tabbatar wa BBC da rasuwar sarkin.

Sarkin ya rasu ne a Abuja bayan ya yi fama da jinya kuma ya rasu yana da shekara 79.