You are here: HomeAfricaBBC2023 09 14Article 1844381

BBC Hausa of Thursday, 14 September 2023

Source: BBC

...Daga Bakin Mai Ita tare da Raba-gardama na shirin Labarina

Adam Garba Adam Garba

A wannan makon cikin shirin Daga Bakin Mai Ita, mun kawo muku tattaunawa da Adam Garba, wanda aka fi sani da Raba-gardama a cikin fim mai dogon zango na Labarina.

Duk da cewa bai taɓa karatun abin da ya shafi fitowa a fina-finai ba, Adam ya fito a wasu shirye-shiryen fim na kudanci da kuma arewacin Najeriya.