You are here: HomeAfricaBBC2021 03 31Article 1220797

xxxxxxxxxxx of Wednesday, 31 March 2021

Source: www.bbc.com

An ji ƙarar harbe harbe a kusa da fadar shugaban ƙasa a Nijar

Rahotanni daga Jamhuriyyar Nijar na cewa an ji ƙarar harbe harben bindiga a kusa da fadar shugaban ƙasar dake birnin Yamai.

Zuwa yanzu dai babu wani cikakken bayani dangane da al'amarin. wanda wasu rahotanni ke nuna cewa kamar al'amura sun dan lafa.

Join our Newsletter