You are here: HomeAfricaBBC2023 04 19Article 1751675

BBC Hausa of Wednesday, 19 April 2023

Source: BBC

Abu biyar kan wasan Bayern da Man City a Champions

Hoton alama daga wasan Bayern Munich da Man City Hoton alama daga wasan Bayern Munich da Man City

Bayern Munich za ta karbi bakuncin Manchester City a wasa na biyu a quarter finals a Champions League ranar Laraba.

Bayern na fatan kai wa zagayen daf da karshe, bayan da aka zura mata kwallo 3-0 a wasan farko ranar 12 ga watan Afirilu a Etihad.