You are here: HomeAfricaBBC2021 04 06Article 1225504

BBC Hausa of Tuesday, 6 April 2021

Source: bbc.com

'Yan bingida sun kuɓutar da fursunoni daga gidan yari, sun kai hari ofishin 'yan sanda a Owerri

Rahotanni daga Imo da ke kudu maso gabashin Najeriya na cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari a ofishin 'yan sanda da wani gidan yari da ke Owerri baban birnin jihar.

Join our Newsletter