You are here: HomeAfricaBBC2021 03 30Article 1219123

BBC Hausa of Tuesday, 30 March 2021

Source: www.bbc.com

Shugaban Najeriya Buhari zai tafi London domin a duba lafiyarsa

Shugaban Najeriya Muhammadu zai tafi birnin Londin da ke kasar Birtaniya domin a duba lafiyarsa.

A wata sanarwa da fadar shugaban kasar ta fitar ranar Litinin da maraice, ta ce shugaban na Najeriya zai tafi birnin London ranar Talata domin ya ga likita.

Join our Newsletter