You are here: HomeAfricaBBC2021 09 13Article 1355866

BBC Hausa of Monday, 13 September 2021

Source: www.bbc.com

Cristiano Ronaldo ya ci Newcastle kwallo biyu a wasan farko a United

Cristiano Ronaldo, dan kwallon Manchester United Cristiano Ronaldo, dan kwallon Manchester United

Cristiano Ronaldo ya ci kwallo biyu a wasan farko da ya buga wa Manchester United a karawar da ta doke Newcastle United ranar Asabar.

United ta karbi bakuncin Newcastle United a wasan mako na hudu a Premier League, inda United ta yi nasara da ci 4-1 a Old Trafford.